About Us
Barka da zuwa DAN TURAKI TECH – wuri na musamman da muke kawo muku ilimi, labarai da darussa masu amfani a fannin fasaha (Technology).
MANUFARMU ITA CE
1. Taimaka wa matasa da kowa wajen fahimtar sabon ci gaban fasaha.
2. Bayar da koyarwa da darussa akan komfuta, wayoyi, internet, da digital skills.
3. Faɗakar da al’umma kan yadda za su yi amfani da fasaha ta hanya mai kyau da amfani.
4. A DAN TURAKI TECH, muna gaskata cewa ilimi haske ne, kuma wanda ya fahimci fasaha a yau, ya mallaki makoma.
Comments