Privacy Policy

Mun damu da sirrin masu karatu. Wannan shafi yana bayyana yadda muke tattarawa da amfani da bayanan ku:

1. Cookies – Blog ɗinmu na iya amfani da cookies don inganta browsing ɗinku da sauƙaƙe amfani da shafin.

2. Adsense da Tallace-tallace – Idan muka saka tallace-tallace, wasu kamfanonin talla na iya amfani da cookies don nuna muku tallan da ya dace da ku.

3. Bayanan Kai – Ba ma siyar da ko bayar da bayanan ku ga wani ba tare da izinin ku ba.

4. Links zuwa wasu shafuka – Wasu links a shafinmu na iya kai ku zuwa wasu shafuka. Ba mu da iko akan yadda suke amfani da bayananku a can.

5. Yara ƙasa da shekaru 13 – Wannan shafin ba ya nufin yara ƙasa da shekaru 13. Ba ma tara bayanansu da gangan ba.

Idan kuna da wasu tambayoyi ko bukatar karin bayani, za ku iya tuntuɓar mu ta hanyar sashen Contact Us.

Comments

Popular posts from this blog

CONTENT CREATION (BLOGGING, YOUTUBE, SUBSTACK): CIKAKKEN BAYANI

BANBANCIN LAPTOP COMPUTER DA MINICOMPUTER

MENENE STRONG PASSWORD DA MISALI