HANYOYIN DA ZAKA SAMU KUDI A OPAY_part2
HANYOYIN DA ZAKA SAMU KUDI A OPAY_part2
4. Sayar da Airtime/Data da Bill Payments
- Kana iya sayar da Airtime, Data, da biyan bills ga mutane ta hanyar Opay.
- Kana samun riba daga discounts da Opay ke bayarwa.
5. Kasuwanci ta hanyar Opay App
- Idan kana da shago ko kana sayar da kaya online, zaka iya amfani da Opay don karɓar kuɗi daga abokan ciniki.
- Zaka iya haɗa Opay QR code ko transfer info a kasuwancin ka.
6. Karɓar Kuɗi kai tsaye (Receive Payment)
- Idan kana yi wa mutane aiki (kamar freelancing, graphic design, digital marketing), zaka iya karɓar kuɗi daga su ta hanyar Opay account ɗinka cikin sauƙi.
A TAKAICE:
Hanya | Ribarta
1. POS Agent --- Commission kan ma’amaloli
2. Referral --- Kudin gayyatar mutane
3. Ajiya (Owealth) --- Riba kan kuɗin da ka ajiye
4. Airtime/Data --- Riba daga sayarwa
5. Karɓar biyan kuɗi --- Sauƙin ma'amala da abokan ciniki
Zamu yi bayanin su nan gaba Insha Allah
Domin Samu wasu rubututtuka zaku iya ziyartar shafina
danturaki.blogspot.com
Dan Turaki ✍️

Comments