JERIN MUHIMMAN TSARE-TSAREN MTN A NIGERIA


 Ga jerin muhimman tsare-tsare na MTN Nigeria da ya dace kowane mai amfani da layin MTN ya sani:


🔹 1. MTN Pulse

Amfani: Idan ka shiga Pulse, zaka samu kiran cikin gida da rage kudi (11kobo/sec), free data idan ka kashe airtime ₦100 a rana, da sauran promos.


Yadda ake shiga: Dial *406#


🔹 2. MTN BetaTalk

Amfani: Duk lokacin da kayi recharge zaka samu 250% bonus (airtime + data).


Yadda ake shiga: Dial 1232*1#


🔹 3. MTN mPulse (ga yara da dalibai)

Amfani: Kira mai rahusa tsakanin mPulse, free data ga yara da dalibai, da damar shiga mPulse website don koyo.


Yadda ake shiga: Dial *344#


🔹 4. MTN XtraValue

Amfani: Ana baka airtime da data a lokaci guda bisa adadin da ka biya. Yana da XtraTalk (more calls) da XtraData (more data).


Yadda ake shiga: Dial 1312#


🔹 5. MTN Awuf4U

Amfani: Recharge ta 888PIN# kuma zaka samu 500% bonus ga kiran MTN–MTN da 250% ga sauran networks.


Yadda ake amfani: 888Recharge PIN#


🔹 6. MTN XtraSpecial Postpaid/Prepaid

Amfani: Flat rate 15kobo/sec zuwa kowanne network a Nigeria + international calls zuwa ƙasashe 18.


Yadda ake shiga: Dial *408#


🔹 7. MTN SME Data Share

Amfani: Masu kasuwanci ko iyalai na iya siyan babban data su raba ga wasu MTN numbers.


Yadda ake amfani: *461#


🔹 8. MTN Family & Friends (F&F)

Amfani: Kiran iyalai da abokai da rahusa.


Yadda ake kunna: Dial *


🔹 9. MTN Data Plans (Daily, Weekly, Monthly)

Amfani: MTN na da tsare-tsaren data daban-daban (₦50–₦20,000).


Yadda ake duba: *131#


🔹 10. MTN Borrow (XtraTime & XtraByte)

Amfani: Idan airtime/data ya Æ™are, zaka iya aro (amma 

za a cire lokacin recharge).


Yadda ake amfani: Dial *303#


Kuyi Following din account page din mu na facebook domin samun wasu ingantattun ilmai

https://www.facebook.com/share/1BLcJotPMj/

Comments

Popular posts from this blog

CONTENT CREATION (BLOGGING, YOUTUBE, SUBSTACK): CIKAKKEN BAYANI

BANBANCIN LAPTOP COMPUTER DA MINICOMPUTER

MENENE STRONG PASSWORD DA MISALI