YADDA GRAPHIC DESIGNER ZAI SAYAR DA SKILLS DINSA CIKI SAUKI
1. Menene Graphic Design?
Ƙirƙirar hotuna, banners, logos, ko takardun kasuwanci don amfani da su a marketing ko shafukan yanar gizo.
2. Me ake buƙata?
Waya/Computer
Canva, Illustrator
Ƙwarewar launi, fasaha
App na design
3. Yadda zaka fara:
Free:
1. Yi amfani da Canva (https://www.canva.com)
2. Ƙirƙiri designs na tambari, flyer, da sauransu
3. Yi posting a WhatsApp/Facebook
Pro:
1. Koyi Illustrator ko CorelDRAW
2. Gina portfolio
3. Yi rajista a Fiverr/Upwork
4. Hanyoyin Kuɗi:
Siyar da logo/flyer
Aikin kwangila
Tallace-tallace akan shafinka
Buga kaya (Print-on-demand)
5. Dabarun Nasara:
Yin practice
Dama da local businesses
Koya trending styles
6. Misalai:
“Logo na Business ɗinka”
“Flyer don Event ɗin ku”
7. Links:
Canva App dazaka Yi amfani dashi wajen design masu kyau,👇
Adobe App ne da zai taimaka maka wajen design masu kyau 👇https://www.adobe.com/products/illustrator.html
Kayi Rijistar a nan domin sayar da design din ka ba sai ka jira masu 500 ko 300 ba 👇
Kuyi Following din account page din mu domin samun wasu ingantattun ilmai na fasaha
Kuyi share dan wasu su amfana

Comments