HANYOYIN DA ZAKA SAMU KUƊI A OPAY_part4

HANYOYIN DA ZAKA SAMU KUƊI A OPAY_part4

1. Owealth (na Opay)

MENENE OWEALTH?
Owealth wani bangare ne na Opay da ke baka damar *ajiyar kuɗi tare da samun riba* kullum, ba tare da an kulle kuɗin ba.

Amfaninsa:
- Samun riba kullum (daily interest)
- Babu kullewa — zaka iya cire kowane lokaci
- Kyakkyawan wuri don tara kuɗi da nufin kasuwanci ko bukata

Yadda ake amfani da shi:
1. Shiga Opay app
2. Danna ,Finance, OWEALTH
3. Zabi adadin da zaka ajiye daga main wallet ko kayi turn On dinshi yazama Automatic 
4. Ribar ka tana bayyana kullum da safe
5. Zaka iya cire kuɗin ka cikin sauƙi
_______

2. Airtime da Data (Sayarwa da Riba)

A Opay, zaka iya sayar da airtime da data ga abokai ko kwastomomi kuma ka samu riba.

YADDA AKE:
1. Shiga Opay app
2. Je zuwa "Airtime & Data"
3. Zabi network (MTN, Glo, Airtel, 9Mobile)
4. Saka lambar da kake so ka tura
5. Zaɓi adadin, ka biya daga wallet ɗinka

YADDA ZAKA SAMU KUƊI:
- Ka sayar da airtime/data da ƙarin kudi (misali N100 airtime, ka sayar N110) zaka samu Cashback
- Ko kayi discount ka rika jan mutane da yawa
- Zaka iya fara sana’ar da N1000 kawai
- Ka yi posting a WhatsApp, Facebook da sauransu
- Yana taimakawa matasa wajen samun na abinci kullum

Zaku iya ziyartar shafina domin samun wasu bayanan kan ilimin tech

https://danturakitech.blogspot.com

#earrings #opay #danturakitech 

Dan Turaki Tech ✍

Comments

Popular posts from this blog

CONTENT CREATION (BLOGGING, YOUTUBE, SUBSTACK): CIKAKKEN BAYANI

BANBANCIN LAPTOP COMPUTER DA MINICOMPUTER

MENENE STRONG PASSWORD DA MISALI