MENENE TRANSLATION & TRANSCRIPTION DA YADDA ZAKA SAMUN KUDI DASHI

 

Fassara da Rubuce-Rubuce (Translation & Transcription)


Aiki ne na fassara kalmomi daga harshe ɗaya zuwa wani, ko kuma rubuta abinda aka ji cikin audio/video.


MENENE TRANSLATION & TRANSCRIPTION?


Translation: Fassarar rubutu daga Turanci zuwa Hausa ko akasin haka.


Transcription: Rubuta abin da aka ji daga audio ko video (subtitles ko takarda)


ME AKE BUƘATA?


Waya ko kwamfuta

Ilimin Turanci da Hausa sosai

Typing skills

Grammarly, Google Translate

Ko Notepad/MS Word


Yadda zaka fara:


Free Method:


1. Koyi fassara (kana iya taimaka wa mutane free)

2. Yi ƙananan ayyuka a WhatsApp

3. Ka samu abokan aiki daga groups


Pro Method:


1. Yi rajista a Fiverr, Upwork zamu aje link dinsu a kasa 

2. Ka saka gig na “Hausa-English Translator”

3. Ka sami aikin transcription a Rev.com ko GoTranscript

4. Hanyoyin samun kuɗi:


Fassara ebooks, blog posts

Transcription na videos (YouTube, Interviews)

Subtitles

Audiobooks


DABARUN CIN NASARA:


Ka gyara grammar ɗinka

Ka dinga aikin da wuri

Ka dinga amfani da tools kamar Grammarly


Misali:

Rubuta subtitle na video Hausa–English

Fassarar littafin Turanci zuwa Hausa don sayarwa



LINKS:


https://Grammarly.com


https://Rev.com


https://Fiverr.com


Domin samun wasu hanyoyin samun kudi da waya KO computer sauke wannan littafin 


https://selar.com/e55y4my58m


Follow my Facebook page 

https://www.facebook.com/profile.php?id=61579886394478&mibextid=ZbWKwL

Comments

Popular posts from this blog

CONTENT CREATION (BLOGGING, YOUTUBE, SUBSTACK): CIKAKKEN BAYANI

BANBANCIN LAPTOP COMPUTER DA MINICOMPUTER

MENENE STRONG PASSWORD DA MISALI